Association of Nigerian Women Entrepreneurs and Professionals

ASSOCIATION OF NIGERIAN WOMEN ENTREPRENEURS & PROFESSIONALS

EMPOWERING THE NEXT GENERATION OF WOMEN LEADERS

Covid-19 Vaccine Confidence Survey

Choose Your Preferred Language To Fill Form

Ya Mahalarci,

Kamar yadda kuka sani, Cutar Kovid-19 ta kashe ‘yan amruka fiye da miliyan daya kuma ta shafi  fiye da miliyan 83.

Wannan ya sanya rayuwa ta yi wahala ga iyalai wadenda magidantan su suka kamu da cutar Kovid-19.

ANWEP-USA a haɗin gwiwa tare da CDC-Cibiyar Kula da Cututtuka,na neman su zama mafita wajen magance Kovid-19. Muna son taimakon ku wajen samun bayanin da zai bar al’ummarmu a cikin koshin lafiya. Da fatan za a kammala wannan ɗan gajeren binciken na mintuna 10 don sanar da mu idan kun ɗauki allurar rigakafin Kovid-19. Idan ba haka ba, menene yake hana ku ɗauka kuma ta yaya za mu taimaka? Ana yin rikodin duk martani ba tare da suna ba don haka  kar ku ji nauyin bayar da amsa ta gaskiya. Amsoshin ku za su taimaka mana wajen haɓaka shirye-shiryen da za su tabbatar da cewa baƙi na Afirka a Texas DUK sun sami rigakafin cutar Kovid-19.

//